Wani nyamiri ne ya halarci zaman Kotu, sai kuwa yayi sa’a a ranar ana zaman sauraron Karar wata mace da aikata zamba. Da aka kammala sauraron karar sai Alkali ya yanke wa matar hukunci daurin shekaru biyar ko kuma tarar Naira dubu dari biyu da hamsin. Sai Alkali ya yi tambaya da cewa za aContinue reading “Muha Dariya”